
Download Here
Alawiyyah ta kawo ziyara Dadin kowa yayinda ta samu labarin tafiyar Gimbiya da Sa'adatu kasar waje. Yaya zata dauki al'amarin? Yaya zaman Alawiyyah zata kasance da mahaifiyar Naziru Larai? Wane mataki I.B zai dauka bayan tafiyarsu Gimbiya?
0 komentar:
Post a Comment