Home

Music

Video

Kanny

Tags:

(Bidiyo)Dadin kowa sabon salo Episode 71 - AREWA24


Samarin nan biyu sun faso gari, ko ya jama’ar Dadin Kowa za su karbe su? BINTALO na cikin wani hali, DELU COGAL ta tsure, MAL. MUSA ya harzuka. MAIGARI da tawagarsa sun rankaya wajen DPO don nemo yadda za su tunkari sabuwar matsalar da ta taso a garin Dadin Kowa.



Download Here

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies