Home

Music

Video

Kanny

Tags:

(Bodiyo) Dadin kowa sabon salo Episode 72 - AREWA24





A lokacin da Baraka ta fara fidda rai da dawowar Hansatu gidanta, Mal. Musa ya bullo da wata sabuwar maganar da ta tayar mata da hankali, yayin da a gefe Hannatu ta fara kokarin komawa ruwa duk da tana dauke da wani abu da ke damunta. domin ganin yanda za ta kaya kalli shirin Dadin kowa sabon salo kashi na 52A lokacin da Baraka ta fara fidda rai da dawowar Hansatu gidanta, Mal. Musa ya bullo da wata sabuwar maganar da ta tayar mata da hankali, yayin da a gefe Hannatu ta fara kokarin komawa ruwa duk da tana dauke da wani abu da ke damunta. domin ganin yanda za ta kaya kalli shirin Dadin kowa sabon salo kashi na 52A lokacin da Baraka ta fara fidda rai da dawowar Hansatu gidanta, Mal. Musa ya bullo da wata sabuwar maganar da ta tayar mata da hankali, yayin da a gefe Hannatu ta fara kokarin komawa ruwa duk da tana dauke da wani abu da ke damunta. domin ganin yanda za ta kaya kalli shirin Dadin kowa sabon salo kashi na 52A lokacin da Baraka ta fara fidda rai da dawowar Hansatu gidanta, Mal. Musa ya bullo da wata sabuwar maganar da ta tayar mata da hankali, yayin da a gefe Hannatu ta fara kokarin komawa ruwa duk da tana dauke da wani abu da ke damunta. domin ganin yanda za ta kaya kalli shirin Dadin kowa sabon salo kashi na 72
Download Here

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies