SauKe Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken "Laifi Nane" Yayi Wakar Ne Akan Wata Masoyiyarsa Da Ya Rabu Da Ita Bisa Wani Samun Matsala Da Ya Samu Da Budurwar Tashi, Sai Kuma Daga Baya Ya Gane Ashe Laifin Ba Nata Bane,,.. Laifin Nashi Ne, Sai Daga Baya Ya Koma I Zuwa Gareta Domin Ya Roki Afuwanta Akan Ta Yafe Masa Bisa Kuskuren Da Ya Mata... Ga Kadan Daga Baitocin Wakokin - Nai Miki Laifi Yau Nazo Ina Neman Afuwa - KarKi Tafi Nidai Ki Mini Koda DaQuwa - Hakane Zayafi Zai Ragemini Saukin Damuwa - Na Riga Na Tafi Bana Jin Masu Kururuwa - Afuwanki Nai Nema Taimaka Ki Ban Dama. - Hannunki In Kama Yau Tunda Na Gane Laifina. - Laifina Ne, Nagane Laifi Na Ne.. - Barni Na Ganki, Kar Zuciyata Ta Kone. - Ki Yafemin Yafe, Afuwa Kiyi Min. - Bazan Warke Ba Sai In Kin Tankamin... DOWNLOAD HERE
[Music]Umar M Sharif Laifina ne New Song
Share this
|
|
Popular post
-
Wannan hoton wata sojace da take Sallah a lokacin da take bakin daga a dokar daji, muna fatan Allah ya kaima sojoji itinta dauki a duk ...
-
[Music] Alijita Princess Amina Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar =>Amina Amina Amina =>INA Amina Sarauniya ta gaske =>Ga Ami...
-
(video) Fitattun Jaruman Kannywood goma 12 Da matayensu Ga Bidiyon A kasa
-
Ka kasancewa lalle ne hakika shi aure ba mataki bane wanda za a dauka sannan kuma a ijiye. Amma sau da yawa mutane suna yin shi ne a ra...
-
Wakar Abdul D. One Mai Taken Soyayya, Wacce Yayita Shi Kadai Ba Tare Da Amshi Ba.. Yayita Ga Masoyiyar Sa, Ita Wakar Bashi Kadai Abdul D ...





canlı sex hattı
ReplyDeleteheets
https://cfimi.com/
salt likit
salt likit
PU8G3M