SauKe Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken "Laifi Nane" Yayi Wakar Ne Akan Wata Masoyiyarsa Da Ya Rabu Da Ita Bisa Wani Samun Matsala Da Ya Samu Da Budurwar Tashi, Sai Kuma Daga Baya Ya Gane Ashe Laifin Ba Nata Bane,,.. Laifin Nashi Ne, Sai Daga Baya Ya Koma I Zuwa Gareta Domin Ya Roki Afuwanta Akan Ta Yafe Masa Bisa Kuskuren Da Ya Mata... Ga Kadan Daga Baitocin Wakokin - Nai Miki Laifi Yau Nazo Ina Neman Afuwa - KarKi Tafi Nidai Ki Mini Koda DaQuwa - Hakane Zayafi Zai Ragemini Saukin Damuwa - Na Riga Na Tafi Bana Jin Masu Kururuwa - Afuwanki Nai Nema Taimaka Ki Ban Dama. - Hannunki In Kama Yau Tunda Na Gane Laifina. - Laifina Ne, Nagane Laifi Na Ne.. - Barni Na Ganki, Kar Zuciyata Ta Kone. - Ki Yafemin Yafe, Afuwa Kiyi Min. - Bazan Warke Ba Sai In Kin Tankamin...
DOWNLOAD HERE
[Music]Umar M Sharif Laifina ne New Song
Share this
Popular post
-
This FUNNY VIDEO will make you laugh Russia 2018 World Cup is still on Download Here
-
Kannywood actress Rahama Hassan is set to marry wealthy politician who belongs to the former ruling party People's Democratic Party (...
-
Click on The blue link to download This video Download Here
-
Padmavati An saki fim din Padamavati a ranar 25 ga watan Janairun 2018. Sanjay Leela Bhansali ne ya bayar da umarninsa. Fim ne da ya kunshi ...
-
Fostar fim din, ta nuna wata mata da jajayen kaya ta caka wa wani saurayi wuka lokacin yayi sujjada a sallah. Wasu na ganin yin fim din ba...
canlı sex hattı
ReplyDeleteheets
https://cfimi.com/
salt likit
salt likit
PU8G3M