Ya Subhanallahi, Murtala matashi mai ilimin addini da na boko yana kwance rub da ciki tsahon shekaru shida ba tare da ko juyi ba, sakamakon hadarin mota da ya yi, ya Sami matsala a kugunsa. Sai dai rashin uwa da uba da kuma rashin Taimako ga al'umma ya saka murtala ci gaba da rayuwa a haka, a yanzu an Sami likitan da ya yi alkawarin yi masa aikin kyauta sai dai ya bukaci a siyi kayan aikin wanda suka kama kusan miliyan Uku.Da na ga Murtala da yanda yake rayuwa fitsari ta pipe bahaya daga kwance Sai da na yi hawaye.
Shekaru shida a kwance ko kofar daki bai taba fita ba. Al'umar musulmi ku taimaki Wannan matashi Mai matukar tawakkali. Gidan su Yana kan Titin mandawari wajan gidan Kankara kusa da Muneer store, ko ku Kira lambar wayarsa 09020304039.
Kuma zaku iya kallon bidiyonsa Anan
Dan Allah ku tura zuwa sauran groups
0 komentar:
Post a Comment