Home

Music

Video

Kanny

Tags:

MUSIC : Umar M Shareef ft Nazifi Asnanic Ft D one - karshen Mujadala




Albishirinku ma'abota ziyarar shafin hausaloaded blog a yau mun kawo muku wakar fasihin mawaki nan wato umar m shareef mai suna "Ba Rabuwa" wannan wakar dai remark ce a hausance maimaitawa wanda a rubutawa yakubu muhammad amma yanzu shi umar m shareef ya sake maimaita rera wakar a cikin fim din da sunkayi remark wato "Mujaddala remark".
Wanda anka sanya sababbin jarumai wanda sun hada da:-
Umar m shareef
Abdul m shareef
Shamsu dan iya
Maryam yahya
Balkisu shema
Da dai sauransu.
Download Here

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies