Sabuwar wakar umar unique in batsoroba, wannnan wakar tayi dadi sosai Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar =>A daina lefe kawai a bayarda sadaki =>A koma zuwa saudiya kan jaki =>Duk yan siyasa Su daina Campaign a radio =>A maida pepsi Kampanin yin kunun aya =>A maida Albashi Duk sati Ake biya =>Adaina spelling a jance C.O a jamia =>Mata suce majaensu Suyi musu kishiya =>A ceda da Ahmad Yayi rap a takaice =>A cema Alinuhu yayi film din Chinanci =>A zango Yayi wakar Larabci =>A Mata a kyale Powder =>Rahama sadau Hadiza Gabon jamila Nagudu Maryam Yahayya. dukkanku In batsoroba kuje Kuyi Aure Download Here
[Music]Umar Unique in Batsoroba Song
Share this
Popular post
-
This FUNNY VIDEO will make you laugh Russia 2018 World Cup is still on Download Here
-
Kannywood actress Rahama Hassan is set to marry wealthy politician who belongs to the former ruling party People's Democratic Party (...
-
Click on The blue link to download This video Download Here
-
Fostar fim din, ta nuna wata mata da jajayen kaya ta caka wa wani saurayi wuka lokacin yayi sujjada a sallah. Wasu na ganin yin fim din ba...
-
An wayi gari Adama da Kyauta Dillaliya sun sha alwashin zubar da cikin Hannatu ko ta halin kaka, bayan da suka hadu da wani Likita daya kwa...
0 komentar:
Post a Comment