Home

Music

Video

Kanny

Tags:

[Music]Umar Unique in Batsoroba Song

Sabuwar wakar umar unique in batsoroba, wannnan wakar tayi dadi sosai Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar =>A daina lefe kawai a bayarda sadaki =>A koma zuwa saudiya kan jaki =>Duk yan siyasa Su daina Campaign a radio =>A maida pepsi Kampanin yin kunun aya =>A maida Albashi Duk sati Ake biya =>Adaina spelling a jance C.O a jamia =>Mata suce majaensu Suyi musu kishiya =>A ceda da Ahmad Yayi rap a takaice =>A cema Alinuhu yayi film din Chinanci =>A zango Yayi wakar Larabci =>A Mata a kyale Powder =>Rahama sadau Hadiza Gabon jamila Nagudu Maryam Yahayya. dukkanku In batsoroba kuje Kuyi Aure Download Here

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies