🎤Ya mamma ya mamma 🎤Mahaifiya soyayyarki mama tacika zuciya 🎤 Tinanina randa zaki wuce ki barni mahaifiya. 🎤Koni inwuce in barki ibarki a zaune cikin duniya. 🎤 Ya Allah Ya Allah 🎤 Dubi mahaifiya kasata cikin aljanna dan kairul anbiya. DOWNLOAD HERE
0 komentar:
Post a Comment